Tuesday, 14 May 2019

Maryam Yahaya ta je aikin Umrah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wannan hoton nata data dauka a kasar Saudiyya inda ta je aikin Umrah. Muna fatan Allah ya karba.No comments:

Post a Comment