Thursday, 16 May 2019

Maryam Yahaya ta yi kyau sosai a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan da ta dauka a kasar Saudiyya inda taje aikin Umrah, ta sha kyau sosai muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment