Wednesday, 15 May 2019

'Masallacin Abuja da 'yan mata ke tallar kansu'


Wani bawan Allah ya bayyana cewa masallacin Al-noor dake babban birnin tarayya, Abuja gurine da ake zuwa dan nuna Alfahari, sannan mata na zuwa masallacin dan tallata kansu ga mazaje.

Yayi fatan kawo karshen wannan lamari inda yace mudai yi addu'a.

Wannan ikirari nashi ya dauki hankula sosai musamman a shafukan sada zumunta inda jama'a da dama suka rika bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.


No comments:

Post a Comment