Thursday, 30 May 2019

Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Balarabe ta fara aiki

Mataimakiyar gwamna jihar Kaduna, Hadiza Balarabe kenan a wadannan hotunan inda take tare da gwamnan a shigar ofishinta na farko a matsayin mataimakiyar gwamna bayan rantsar dasu.


No comments:

Post a Comment