Wednesday, 1 May 2019

Mawakiyar Manzon Allah(S.A.W)Naja'atu ta annabi ta nesanta kanta da maganar sata

Tauraruwar mawakinyar manzon Allah(S.A.W) Naja'atu Abdussalam, Ta Annabi ta nesanta kanta da dambarwar data faru tsakanin wasu jaruman fina-finan Hausa inda wasu suka rika kuskure sunanta dana jarumar fim din Hausa da abokan sana'arta suka zargeta da satar kudi.Tace taga an saka labarin wata da ta yi sata kuma tace sunanta ta'annabi, dalilin haka yasa hankalin masoyanta ya tashi dan haka take kira a garesu cewa ba ita bace kuma bata da wqta alaka da wadda ta yi satar, ita tana kasa me tsarki kuma duk wanda yayi yunkurin bata mata suna ta bari da Allah.

No comments:

Post a Comment