Monday, 6 May 2019

Messi da Suarez sun kama hanyar zuwa Ingila dan wasansu da Liverpool


Taurarin 'yan kwallon Barcelona 2, Luis Suarez da abokin aikinshi, Lionel Messi kenan a wannan hoton yayin da suka doshi Liverpool, kasar Ingila inda zasu yi wasa a daren gobe talata na zagaye na biyu na wasan kusa dana karshe na Champions League.

No comments:

Post a Comment