Sunday, 12 May 2019

Messi ya aske sajenshi: Karanta abinda 'yan Liverpool ke cewa akan hakan

A lokacin atisayen da Barcelona ta yi kamin wasanta da Getafe anga tauraron dan wasanta, Lionel Messi da sabuwar kama bayan da ya aske sajennan da ya tara. Da dama sun alakanta hakan da rashin nasarar Barca a wansanta da Liverpool na gasar Champions League.Wasu 'yan Najeriya magoya bayan Liverpool sun rika wa Messi tsiyar cewa zafin cin da Liverpool ta musu ne yasa ya aske sajen nashi.


No comments:

Post a Comment