Wednesday, 29 May 2019

Mutane sun yi martani bayan da Maryam Gidado ta saka hoton wannan dankareriyar motar ta rubuta 'Alhamdulillahi'

Da dama daga cikin taurarin fina-finan Hausa idan suka yi sabuwar mota ko sabon gida sukan saka hotonshi a shafukansu na sada zumunta su rubuta Alhamdulillahi, Maryam Gidado itama ta yi irin haka da hoton wannan motar.Duk dadai cewa Maryam bata furta cewa sayen motar ta yi ba amma wasu tuni suka fara caccakar ta da cewa bata isa ta sayi motar ba, wasu kuwa tuni har sun hango lambar motar inda suka ce ta kasar Saudiyya ce.
No comments:

Post a Comment