Monday, 6 May 2019

Na tsufa a gida: An kusa bada ni sadaka>>Wata budurwa ta koka


Wata baiwar Allah ta dauki hankulan mutane a dabdalin Twitter bayan da ta yi addu'ar cewa, Allah yasa Azumin shekara me zuwa a gidan mijinta zata yishi. Ta yi korafin cewa ta tsufa da yawa a gida dan har an kusa bayar da ita sadaka.


No comments:

Post a Comment