Monday, 13 May 2019

Nazir Sarkin Waka na neman wannan mutumin ya bashi kyautar dubu 100

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka, na neman wannan bawan Allahn da hotonshi ke sama inda yayi alkawarin bashi kyautar Naira dubu 100 sannan wanda ya kawoshi shima zai bashi kyautar dubu 50.Mutumin ya yabawa Sarkin Kano Muhammad Sanusi na II da kuma shi Nazir din bisa jagorantar jama'ar gari wajan tarbar Sarkin bayan da ya dawo daga kasar waje.

No comments:

Post a Comment