Tuesday, 14 May 2019

Nomissgee ya kaiwa iyalan Abacha ziyara

Tauraron mawaki kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomissgee kenan a wadannan hotunan tare da uwargidan marigayi tsohon shugaban kasa, Maryam Sani Abacha da iyalanta.
No comments:

Post a Comment