Saturday, 25 May 2019

Pogba da iyalinshi a Dubai

Tauraron dan wasan Manchester United, Paul Pogba kenan a Birnin Dubai tare da iyalinshi inda suke shakatawa bayan kammala aikin Umrah.Da farkon Azumine dai aka ga Pogba da Zouma a kasa me tsarki suna aikin Umrah.

No comments:

Post a Comment