Wednesday, 22 May 2019

Rahama Sadau ta taya mahaifiyarta murnar zagayowar ranar haihuwarta


Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau da 'yan uwanta sun taya mahaifiyarsu murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment