Friday, 17 May 2019

Ramadan Kareem: Adam A. Zango ya gaishe da masoyanshi

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan da matarshi a wannan hoton da ya saka a shafinshi na sada zumunta inda yawa masoyanshi gaisuwar Ramadan Kareem.
No comments:

Post a Comment