Monday, 20 May 2019

Ronaldo na son Juventus ta dauki Mourinho aikin horaswa

A yayin da ake jiran ficewar me horas da 'yan wasan Juventus, Massimiliano Allegri daga kungiyar, tauraron dan kwallon kungiyar ya bukaci a dauki Jose Mourinho a matsayin sabon me horas da ita.Mourinho yayi aiki tare da Ronaldo a Real Madrid kuma duk da cewa a wancan lokacin sun dan samu rashin jituwa amma wannan abune wanda ya wuce.

La Gazzetta dello Sport ta ruwaito cewa Ronaldo ya kagu yaga Juventus ta dauki Mourinhon aikin horas wa.

No comments:

Post a Comment