Wednesday, 15 May 2019

Rukayya Dawayya da 'yan gidansu sunje aikin Umrah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata data dauka tare da 'yan gidansu a kasar Saudiyya inda suka je aikin Umrah tare. Muna musu fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu lafiya.No comments:

Post a Comment