Thursday, 9 May 2019

Sharif Rabi'u Usman Baba Ya Rasu

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya yi wa Alhaji Sharif Rabi'u Usman Baba shugaban kungiyan jama'atul shu'araul Islam Muddahul Sayyadul Anam rasuwa jiya.


Za a yi jana'izar sa yau da misalin karfe hudu a gidansa dake Kabuga Janbulo a Kano.

 Allah ya jikanshi ya sada shi da wanda yake bege.
Rariya.


No comments:

Post a Comment