Thursday, 9 May 2019

Shugaba Buhari ya aikewa da majalisa bukatar sake baiwa gwamnan CBN shekaru 5

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aikewa majalisar tarayya da bukatar amincewa da gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Goodwin Emefiele ya zarce akan mukaminshi a karo na biyu.A watan gobene dai gwamnan zai kammala wa'adin farko na shugabancin babban bankin, indabya cike shekaru 5 akai. Yanzu shugaba Buhari ya bukaci majalisar tarayya data Amince da kari shekaru 5 ga gwamnan.

No comments:

Post a Comment