Monday, 13 May 2019

Shugaba Buhari ya gana da Yakubu Gowon

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, yau Litinin.


No comments:

Post a Comment