Monday, 13 May 2019

Shugaba Buhari ya gana gwamnan CBN inda ya tayashi murna

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele a fadarshi ta Villa inda ya tayashi murna akan zarcewa da yayi akan mukamin nashi.


No comments:

Post a Comment