Thursday, 16 May 2019

Shugaba Buhari ya isa Kasar Saudiyya

Hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a yayin da ya isa Birnin Madina na kasar Saudiyya inda yaje dan yin aikin Umrah. Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.No comments:

Post a Comment