Friday, 17 May 2019

Shugaba Buhari ya kai ziyara kabarin Manzo (S.A.W)

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yaje aikin Umrah kasar Saudiyya. Anan yaje masallacin Manzon tsira, Annabi Muhammad(S.A.W) inda yakai ziyara kabarin Manzo.Muna fatan Allah ya amsa ya kuma dawo dashi gida lafiya.No comments:

Post a Comment