Tuesday, 14 May 2019

Shugaba Buhari ya shiryawa majalisun tarayya liyafar shan ruwa a fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya shiryawa majalisun tarayya liyafar shan ruwa yau a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja. Shuwagabannin majalisun, Bukola Saraki da Yakubu Dogara sun halarci liyafar.

No comments:

Post a Comment