Sunday, 19 May 2019

Shugaba Buhari Ya Yi Wa Nijeriya Addu'a A Yayin Aikin Umrah Da Yake Yi A Saudiyya

Shugaba Buhari yana gudanar da aikin umrar ne tare da mai dakinsa Hajiya Aisha Muhammadu Buhari.


Sannan wani abun burgewa a cikin wani bidiyo an ga yadda Shugaba Buhari yake gudu tare da jama'ar da suke tare da shi a gurin gabatar da aikin umarah a kasa Mai TSARKI.

Sannan mu masoya shugaba Buhari hakan ne  zai kara kwantar mana da hankali game da irin lafiya da karfin jiki da shugaba Buhari ya samu, sabanin kararayyi da wasu ke watsawa akan lafiyar sa, duk da yawan shekarunsa.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri


No comments:

Post a Comment