Saturday, 11 May 2019

Ta Musulunta Bayan Ta Gane Cewa Musulunci Shine Addinin Gaskiya

Allahu Akbar.
A Yayin Gabatarda Khudbar Juma'a Daga Masallacin Alhaji Muhammad Zakari (MAZAF) Wanda Ash-Sheikh Dr. Muhammad Madabo Yake Gabatarwa, Wata Yarinya Ta zo Musulunta Sakamakon Yan da Ta ji Addinin Musulunci Yana da Tsari Da Kuma Ta Gano Cewa Addininmu Shine Addini Na Gaskiya.



Kafun Musuluntarta Ta Bayyana Mana Cewa Mahaifiyarta Ita ma Babba ce A Cocin Su Kuma Suna Yi mata Barazana Da Rayuwarta Muddin Ta shiga Addinin Musulunci .

Daga Karshe Sheikh Dr. Muhammad Madabo Ya yi Mata Addu'a Kuma Ya Sanya Mata Suna Maryam .

Muna Addu'a Allah Ya Amintar da Ita Ya sa Mu shiga Aljanna Mu Da Ita Gaba Daya Amin.
Rariya.


No comments:

Post a Comment