Wednesday, 15 May 2019

Taurarin Madrid 3 na shirin komawa PSG da taka leda

Wasu rahotanni daga kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid na cewa manyan taurarin kungiyar 3 na shirin barinta zuwa kungiyar PSG a kasuwar cinikin 'yan wasa da za'a bude kwanannan.'Yan wasan sune,Gareth Bale, Isco da Toni Kroos kamar yanda kafar watsa labarai ta, Le Parisien ta ruwaito. Rahoton ya kara da cewa PSG ta shirya baiwa Madrid fan miliyan 180 dan sayaen 'yan wasan 3.


No comments:

Post a Comment