Saturday, 11 May 2019

Tauraron dan kwallon Barcelona na son komawa Juventus dan haduwa da Ronaldo

Tauraron golan kasar Netherlands me bugawa Barcelona wasa, Jasper Cillessen wanda yake shan zaman benci a kungiyar yayin da aka fi saka Marc-Andre Ter Stegen a wasa ya bayyana aniyarshi ta barin Barca.Shafin Diario Gol ya ruwaito cewa Jasper Cillessen ya gaji da zama a matsayin dan karo a kungiyar ta Barca inda ya bukaci komawa Juventus dan haduwa da Cristiano Ronaldo.


No comments:

Post a Comment