Thursday, 16 May 2019

Teema Makamashi ta jewa Sanata Dino Melaye gaisuwa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi kenan a wadannan hotunan da ta jewa Sanata Dino Melaye gaisuwar rashin mahaifiyarshi da yayi.No comments:

Post a Comment