Monday, 13 May 2019

Wani babban basarake a Kano yayi murabus ya yiwa Sarki Sanusi mubayi'a

 Mai Girma Dan Galadiman Kano Hakimin Bebeji Alhaji Rasheed Sunusi Yayi Murabus Daga Matsayinsa Na Hakimin Bebeji Inda Ya Bayyana Mubaya Arsa Ga Mai Girma Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi ll


Lamarin Ya Biyo Bayan Raba Masarautar Da Gwamnatin Jihar Kano Tayi Zuwa Gida Biyar 

Mai Girma Alhaji Rasheed Sunusi Ya Bayyana Cewa Ina Mutukar Kaunar Kasancewa Karkashin Mulkin Sarkin Kano Muhammad Sunusi ll Domin Ya Kasance Mutum Mai Kokarin Kwatanta Adalci Ga Ilmin Addini Ga Ilmin Zamani Wanda Kowacce Masarauta A Duniya Zasuyi Farin Cikin Samun Basarake Mai Baiwa Kamar Malam Muhammad Sunusi llNo comments:

Post a Comment