Sunday, 12 May 2019

'Yan Africa 3 sun lashe takalmin zinare na Premier League

'Yan Africa 3, Pierre-Emerick Aubameyang dan Arsenal, Mohamed Salah da Sadio Mane 'yan Liverpool ne suka lashe kyautar takalmin zinare a Premier League da ake baiwa dan wasan da ya fi yawan kwallaye.Kowannen su ya ci kwallaye 22 a kakar wasan ta bana wanda yasa su duka aka baiwa Takalmin zinaren.


No comments:

Post a Comment