Saturday, 18 May 2019

Yanda shugaba Buhari ya halarci sallar Juma'a a masallacin Annabi (S.A.W)

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da daya halarci Sallar Juma'a jiya a masallacin Annabi, (S.A.W) tare da mukarrabanshi bisa rakiyar jami'an tsaron kasar Saudiyya.Muna fatan Allah ya amsa Ibada.


No comments:

Post a Comment