Saturday, 11 May 2019

Yau Jamb zata saki sakamakon jarabawa

Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a,JAMB a karshe dai bayan dalibai sun dade suna jira, ta bayyana cewa zata saki sakamakon jarabawar ta yau,Asabar.Rigistara na JAMB, farfesa Is-haq Oloyede ne ya bayyanawa manema labarai haka a jiya Juma'a.

Inda yace suna shirin sakin jarabawar yau amma suna tattaunawane dan tantance yanda zasu gabatar da abin ga jama'a.

No comments:

Post a Comment