Monday, 13 May 2019

Zargin Safarar Kwayoyi:'Yar Najeriyar da Saudiyya ta saki, Zainab Aliyu ta dawo gida

'Yar Najeriyar nan da hukumomin Saudiyya suka kama bisa zargin safarar kwaya, Zainab Aliyu wadda daga baya aka gano cewa saka mata kwayar aka yi kuma hukumomin Saudiyyar suka bayar da belinta ta dawo gida Najeriya.Zainab ta sauka a filin jirgin Aminu Kano inda dandazon 'yan uwa da abokan arziki suka tarbeta kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan.
No comments:

Post a Comment