Saturday, 8 June 2019

Adam A. Zango da Amaryarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton inda yake tare da matarshi, Safiyya, ya saka hotonne a shafinshi na Instagram ya kuma yaba mata sosai. Muna fatan Allah ya kara dankon soyayya.
No comments:

Post a Comment