Pages

Wednesday 26 June 2019

Adam A. Zango zai yi waka da mawakin kasar waje

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa nan bada dadewa ba zai saki wata sabuwar waka wadda zai yi da wani mawakin kasar Fakistan.



Adamun ya bayyana sunan mawakin a matsayin Turab Hussain wanda yace kwanannan zasu hada hannu dan aiki tare.

Adamun ya saki wasu hotuna a shafin nashi da ya haskaka kamar haka:




No comments:

Post a Comment