Thursday, 27 June 2019

A'ISHA AHMAD: Budurwar Da Ta Fi Kowacce Kyau A Kano

Gasar da aka yi ta zaben wacce ta fi kowa kyau a Nijeriya wannan macen da kuke gani mai suna Aisha Ahmad ita ce wacce ta wakilci kyawawan 'yan matan jihar Kano a gasar zaben sarauniyar kyau ta kasa.Kafin ta samu damar kaiwa matakin kasa, saida aka tantance ta a cikin mata sama da guda hamsin sannan ta zama zakarar da za ta iya shiga matakin gasar na kasa 
wanda aka yi a jihar Lagos da Kaduna. 

A yanzu A'isha ita ce ke rike da kambun jagorancin kyawawan jihar Kano (Miss Kano).


No comments:

Post a Comment