Tuesday, 25 June 2019

A'isha Tsamiya ta fara tallar maganin Boska

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nata data sha kyau kuma take rike da maganin nan na ciwon kai me suna Boska inda take musu talla.A'isha ta saka hoton na sama tare da sakon cewa asha Boska dan maganin kowane irin ciwon kai, za'a warke.

No comments:

Post a Comment