Saturday, 8 June 2019

Amarya da Ango: Karanta Abinda Ozil ya rubuta bayan daura mai Aure

Tauraron dan kwallon kungiyar Arsenal,Mesut ozil ya saka wannan hoton nashi tare da amaryarshi da aka daura musu aure jiya a shafinshi na Twitter inda ya rubuta Ni da matata. Muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment