Wednesday, 12 June 2019

An samu kwarmaton jadawalin wasannin Premier League na kakar wasan 2019/20

A yayin da ya rage saura kwana daya a fitar da jadawalin yanda wasannin gasar Premier League na kakar wasa ta 2019/20 zasu kasance, an samu kwarmaton jadawalin yanda wasannin farko zasu fara a ranar 10 ga watan Augusta kamar yanda hotonnan na sama ke nunawa.Saidai ba'a tabbatar da sahihancin wannan lamari ba, sai zuwa gobe idan Allah ya kaimu an fito da jadawalin a hukumance za'a tabbatar:

Ga dai yanda wanda ya bayyana a yau yake:

Asabar August 10

12:30pm

Tottenham v Norwich

3pm

Bournemouth v Sheffield United

Crystal Palace v Arsenal

Everton v Newcastle

Southampton v Chelsea

Watford v West Ham

5.30pm

Burnley v Liverpool

Lahadi August 11

1.30pm

Aston Villa v Leicester

4pm

Manchester United v Brighton

Litinin August 12

8pm

Wolves v Manchester City

No comments:

Post a Comment