Friday, 21 June 2019

An tirsasawa dan shekaru 14 auren budurwarshi data girmeshi bayan da ya dirka mata ciki

Wadannan hotunan sun bayyana a shafukan sada zumunta inda rahotanni suka bayyana cewa yaro ne dan shekaru 14 da ya dirkawa budurwarshi wadda ta girmeshi da shekara 1 ciki.Rahoton yace mahaifin yarinyar yaga ba zai iya hakura ba shine ya bukaci a daura musu aure kawai.

Lamarin ya farune a kasar Inyamurai kamar yanda rahoto ya nuna.

Kuma da dama sun yi ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

1 comment: