Wednesday, 12 June 2019

Babu tsohon shugaban Najeriya da ya halarci bikin ranar Dimokradiyya

Rahotanni sun bayyana cewa, daga cikin tsaffin shuwagabannin Najeriya babu wanda ya halarci bikin ranar Dimokradiyya da aka yi yau, Laraba a filin Eagles Square dake babban birnin tarayya, Abuja, wanda ya samu halartar wasu shuwagabannin kasashen Duniya.Rahoton da Sahara Reporter suka ruwaito yace ba'a bayyana dalilin na rashin halartar tsaffin shuwagabannin ba zuwa yanzu.

No comments:

Post a Comment