Monday, 10 June 2019

Bashir Ahmad na murnar cika shekaru 28 da haihuwa

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya bayyana cewa ya cika shekaru 28 da haihuwa, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shelaru masu Albarka.


Bashir ya bayyana cewa, murnar cika shekara 29 da matarshi zai yi in Allah ya yarda.

No comments:

Post a Comment