Wednesday, 12 June 2019

Buhari Ya Mayar Da Sunan Filin Wasan Kwallon Kafa Na Abuja Zuwa Sunan Abiola

RANAR DIMOKRADIYYA
Sugaba Buhari wanda ya bayyana hakan a yayin jawabin sa na ranar dimkoradiyya, ya kuma bayyana marigayi MKO Abiola a matsayin wanda ya yi nasara a zaben ahugaban kasa na 'June 12'.
No comments:

Post a Comment