Sunday, 2 June 2019

Cikin Harami inda ba Fargaba: Hadi Sirika a kasa me tsarki

Tsohon ministan harkokin jiragen sama, Hadi Sirika kenan a wannan hoton inda yake cikin Harami a kasa me tsarki ya bayyana cewa, cikin Harami inda babu wata fargaba. Muna fatan Allah ya amsa ibada.
No comments:

Post a Comment