Tuesday, 4 June 2019

Dino Melaye ya buga fastar takarar gwamnan Kogi

Sanata Dino Melaye daga jihar Kogi da aka ji cewa zai fito takarar gwamnan jihar ta Kogi tuni har ya buga fastar kamfe kamar yanda ya wallafa a shafinshi na sada zumunta.Dino dai zai fito takararne a karkashin jam'iyyar PDP.

No comments:

Post a Comment