Monday, 17 June 2019

Fati Washa ta dade bata saki kyawawan hotunan irin wadannan ba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da aka jima ba'aga ta saki irin su ba. Ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment