Friday, 14 June 2019

Gashinkine kuwa?>>Nazifi Asnanic ya tambayi Nafisa Abdullahi bayan da ya ga wadannan hotunan nata

Hotunan nan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka a shafinta na dandalin Instagram inda ta nuna gashin kanta sun sauki hankula sosai inda masoyanta da dama suka rika bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.Abokin aikin Nafisar, Nazifi Asnanic tambayarta yayi cewa, shin gashinkine kuwa?

Sai Nafisar ta bashi amsar cewa wane suna ake gayamin?

Saidai be bata amsa ba.
No comments:

Post a Comment