Pages

Wednesday 26 June 2019

Gwamna Kaura Ya Bada Umarnin Gina Ajujuwa Da Ofisoshi A Makarantar Da Ya Ga Yara Suna Karatu A Rumfar Kara A Bauchi

Da safiyar yau a kan hanyar sa ta zuwa Alkaleri Gwamnan jihar Bauchi Alh. Bala Muhammad ya tsaya a wata makarantar firamare da ya ga yara suna kararatu a ciki rumfar kara a kauyen Nasarawan Dindima dake karamar hukumar Alkaleri.


 Gwamnan ya sauko tare da zantawa da Malamai da Daliban makarantar. Nan take Gwamnan ya ba da umarnin gina musu ajujuwa da ofisoshi a wannan makaranta.


Rariya.



No comments:

Post a Comment