Saturday, 1 June 2019

Gwamnan Kano da iyalinshi tare da Abba sun yi Aikin Umrah

Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan cikin Ihrami a kasa me tsarki inda yaje aikin Umrah tare da iyalinshi, Dr. Hafsat Abdullahi Umar Ganduje da kuma danshi, Injiniya Umar Ganduje wato Abba. Muna fatan Allah ya amsa ibada.
No comments:

Post a Comment