Wednesday, 5 June 2019

Gwamnan Kogi bashi da ta ido>>Sanata Dino Melaye

Sanata Dino Melaye na jihar Kogi da kwanannan ya bayyana aniyarshi ta fitowa takarar gwamnan jihar ya caccaki gwamna Yahaya Bello na jihar ta Kogi bisa rungumar basaraken jihar, Alhaji Ado Ibrahim da yayi.
Sanata Dino ya bayyana hakane ta shafinshi na Twitter inda ya saka hoton Gwamnan da Basaraken kamar yanda yake a sama.

Dino yace rashin girmamawa ne hakan da kuma rashin mutunci yanda gwamna Yahaya Bello ya rungumi basaraken.

No comments:

Post a Comment